Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Coronavirus

Yadda kwamishinan lafiya na jihar Legos ya kamu da Korona

Published

on

Kwamishinan lafiya na jihar Legos Farfesa Akin Abayomi ya kamu da cutar corona.

Hakan na cikin wata sanarwa da kwamishinan yada labarai na jihar Gbenga Omotoso ya sanyawa hannu.

Ta cikin sanarwar ta bayyana cewa Abayomi ya kamu da cutar ne sakamakon yin mu’amala da wani mnutum wanda yake fama da rashin lafiya kuma bayan yi masa gwajin an tabbatar da yana dauke da cutar covid-19.

Sanarwar ta kara da cewa tuni Abayomi ya dauki matakin killace kan sa biyo bayan tabbatar da ya kamu da cutar duk da cewa baya jin wasu alamu na bayyanar cutar.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!