Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Yadda Mambobin SSANU da NASU suka rufe ƙofar jami’ar Bayero

Published

on

Mambobin ƙungiyar manyan ma’aikan Jami’a na reshen jami’ar Bayero ta Kano watau SSANU da NASU sun rufe ƙofar shiga Jami’ar da safiyar yau Laraba, sakamakon yajin aikin da suka tsunduma na kwanaki bakwai.

A cewar ƙungiyoyin yajin aikin na gargadi ne kan bukatar cika musu alkawarurrukan da gwamnatin tarayya ta yi.

Hakan na faruwa ne a daidai lokacin da daliban da ke rubuta jarrabawa suka yi cirko-cirko a kofar shiga Jami’ar sakamakon hana su shiga da da mambobin ƙungiyoyin suka yi.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!