Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Yadda masu bukata ta musamman suka mamaye majalisa a Abuja

Published

on

Masu bukata ta musamman da dama ne suka mama ye ginin majalisar wakilan Najeriya a Alhamisdin nan.

Masu bukata tamusamman din sun fito ne daga yankin Naija Delta, inda suke zargin yansiyasar yankin da tauye musu hakkokins u.

Jaridar Punch ta rawaito cewa Masu bukata ta mussaman sun ce, mutanen sun danna kai cikin harabar majalisar, dukuwa da tirjiyar da suka fuskanta daga wurin jami’an tsaro.

Kakakin masu bukata ta musamman din Amos Etim, ya ce sun kange ginin majalisar ce domin neman hakkokin su a wurin wakilansu.

Kawo yanzu babu martini daga mahukuntan majalisar wakilan.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!