A wannan tattaunawa Malam Aminu Daurawa ya shaidawa Freedom Radio yadda ya ji a zuciyarsa bayan alƙawuran da ƴan PI suka yi masa.
Malamin ya kuma bada wasu shawarwari ga masu yin “Mining”.
A sha kallo lafiya, da fatan kuma kar a manta da Muryar Jama’a idan ta fashe.
You must be logged in to post a comment Login