Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Bidiyo

Yadda na soma rubutun nishaɗi a Facebook – Musa Rafin Kuka

Published

on

A jerin tattaunawar da muke muku da fitattun masu amfani da kafar sada zumunta ta Facebook yau mun kawo muku hira da matashi Musa Rafin Kuka da aka fi sani da Mujaddadi.

Rafin Kuka ya yi fice wajen rubutun nishaɗi a dandalin Facebook.

Ya soma da bada tarihin rayuwarsa da yadda ya tsinci kansa a gwagwarmayar kafafen sada zumunta, da ƙalubalen da ya fuskanta ciki har da labarinsa da Jaruma Rashida Mai Sa’a shekaru biyu da suka wuce.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!