Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Yadda ‘yan bindiga suka kashe wasu mutane a Kaduna

Published

on

Gwamnatin Jihar Kaduna ta tabbatar da cewa wani harin ‘yan bindiga a kananan hukumomin Chikun da Giwa da kuma Igabi, ya yi sanadiyyar mutuwar mutane 4 ciki har da Dagacin kauyen Baranje na karamar hukumar Chikun.

Kwamishin tsaro da harkokin cikin gida Samuel Aruwan ne ya tabbatar da hakan ga manema labarai jiya a Kaduna.

Samuel Aruwan ya ce ‘yan bindigar sun kashe mutane 3ne a kananan hukumomin Chikun, inda kuma suka kashe wani guda daya a Unguwar Sada da ke karamar hukumar Giwa a daidai lokacin da suka yi yunkurin sace shi.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!