Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Kaduna

Yan bindiga sun nemi diyyar miliyan 500 kan daliban Kaduna da suka sace

Published

on

‘Yan bindigar nan da suka yi garkuwa da dalibai 39 na Kwalejin nazarin tsirrai da gandun daji ta Afaka da ke Igabi a Jihar Kaduna sun nemi kudin fansar naira miliyann 500 kafin skin daliban.

Daga cikin daliban akwai maza 23 da kuma mata 16, wadanda aka sace cikin daren alhamis 11 ga watan Maris din nan.

Kwamishinan tsaro da harkokin cikin gida na Jihar Kaduna Samuel Aruwan ya tabbatar da cewa tun da farko sai da sojoji suka ceto dalibai 180, bayan karan-batta da ‘yan bindigar, kafin daga bisani ‘yan bindigar su yi awon gaba da dalibai 39.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!