Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labaran Kano

‘Yan damben Arewa da kudu sun dambata a Kano

Published

on

Daga cikin damben da akayi akwai dambe tsakanin shagon Alhazai da shagon Kwarkwada turmi uku babu wanda ya samu nasara bahagon Ibro da Dunan Yellow suma turmi uku babu kisa.

Shi kuwa shagon autan Dan Bunza ya samu nasarar doke Bahagon Autan Sikido a turmi na biyu bahagon Zayyanu shi ma ya doke shagon bisi a turmi na farko damben Autan Sanin Gurumada da Dinka shagon Gwagwarwa turmi uku ba tayi kisa ba.

Zee Y daga yankin Arewa ya doke dogon Autan Sikido a turmi nabiyu, Dan Alin Bata Isarka ya doke Autan Sanin Gurumada a turmi na farko.

Daga karshe Dan Alin Bata Isarka ya buga dambe da shagon Bahagon Mebulala babu wanda ya tashi acikinsu karshe aka raba damben Bahagon Zayyanu ya more shagon fatalwa.

Karin labarai:

DAMBE: Bahagon Wada ya lashe kyautar mashin

Kasar Mali ta lashe kofin Afurka ta matasa yan kasa da shekaru 20

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!