Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Yan Kasa Cikin Halin Ni ƴasu-Yospis

Published

on

Gamayyar kungiyoyin da suka hadar da na Aminu Magashi da kungiyar matasa dake yaki da cutuka masu yaɗuwa da sauran al’amura ta Yosip, sun nuna takaicinsu kan yadda ‘yan kasa ke cikin mawuyacin hali akan tsadar rayuwar da suke fuskanta.

Shugabar kungiyar ta Yosip Zainab Nasir Ahmad ta ce duk da gudunmawar da suke bayarwa a fannin lafiya, ilimi, tattalin arziki
Al’ummar kasar nan na cikin wani hali la’akari da halin matsin tattalin arzikin da suke fuskanta.

Wanna dai na zuwa ne a Yayin da ake bukin tunawa da irin rawar da kungiyoyin da ba na gwmanati ba ke takawa a fadin duniya a dukkanin ranar 27 ga watan Faburelu, wasu kungiyoyi masu zaman kansu a nan Kano suka nuna takaicin su, kan yadda al’ummar kasar nan ke cikin mawuyacin hali na tsadar rayuwa da yan kasa ke fuskanta.

A nasa bangaren mai bawa gwamna shawara a nan Kano Alhaji Nasiru Isa Dikko, ya ce sun karbi koken kungiyoyin, kuma zai gabatar da shi a inda ya dace domin daukar mataki na gaba.

 

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!