Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

‘Yan majalisar Kano na son a riƙa yiwa masu fyade dandatsa

Published

on

Dan majalisar dokokin jihar Kano mai wakiltal karamar hukumar Rano, Nuradden Alhassan Ahamad ya bukaci majalisar da ta yi gyaran dokar shekarar dubu biyu da sha hudu wacce ta yi doka a kan daurin shekaru goma sha hudu a gidan ajiya da gyaran hali ga wanda a ka samu da laifin aikata fyade ya koma dokar dandaka.

Nuradden Alhassan Ahamad ya ce, Kamata ya yi duk wanda a ka kama shi da laifin fyade a yi dokar da za ta bada dama a yiwa mutun dandaka.

Majlisar Kano ta musanta zartar da dokar dandatsa

An tsaurara matakan tsaro a zaman majalisar Kano na yau

Wakiliyar mu Khadija Ishaq Muhammad ta rawaito cewa, Dan majalisa mai wakiltal Doguwa Salisu Ibrahim Muhammad, shugaban kwamitin kula da kashe kudaden jihar Kano ya fara gabatar da na shekarar dubu biyu da sha hudu a zauren majalisar.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!