Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

‘Yan Najeriya za su ci gajiyar aiki na wucin gadi na Buhari – Bankuna

Published

on

Wasu daga cikin bankunan kasuwanci na kasar nan za su fara bude sabon asusun ajiya ga ‘yan Najeriya wadanda za su ci gajiyar aiki na wucin gadi na gwamnatin tarayya.

Tun farko dai gwamnati tarayya ta ce za ta dauki mutum dubu daidai a ne dukkannin kananan hukumomin kasar nan dari bakwai da saba’in da hudu.

A cikin wata sanarwa da daya daga cikin bankunan ya fitar a jiya litinin, sanarwar ta ce, za a fara bude sabon asusun ne daga ranar daya ga watan gobe na Satumba.

Haka zalika sanarwar ta kara da cewa, wadanda za a dauka aikin za su rika karbar albashi naira dubu ashirin-ashirin a duk wata.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!