Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

#EndSARS : Ganduje na gudanar da taron gaggawa da masu ruwa da tsaki

Published

on

Gwamnan jihar Kano Abdullahi Umar Ganduje na tsaka da tattaunawar gaggawa da masu ruwa da tsaki kan ci gaba da samun zaman lafiya da kwanciyar hankali a jihar Kano.
A dai ‘yan kwanakin an gudanar da zanga – zanga a jihohin kasar nan ciki har da jihar Kano kan kawo karshen rundunar yaki da fashi da makami ta SARS ya yin da jiohin Arewacin kasar nan ke zanga-zanga kan samar da tsaro.
Sai dai kawo yanzu zanga-zangar na neman sauya zani kasancewar ta rikide zuwa rikici.
A dazun nan ne fadar gwamnatin Kano ta wallafa wasu daga cikin hotuna na gudanar da taron gaggawa da masu ruwa da tsaki kan samar da zaman lafiya da gwamana Abdullahi Umar Ganduje ya jagoranta.
Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!