Connect with us

Labarai

‘Yan ta’adda sun hallaka mutane 8 a Katsina

Published

on

Rundunar ƴan sandan jihar Katsina ta tabbatar da rasuwar mutane takwas a wani harin ‘yan bindiga.

Mai magana da yawun rundunar ƴan sandan jihar SP Isa Gambo shi ne ya tabbar da hakan ga Freedom Radio.

SP Gambo ya ce da misalin karfe shida na yamma ‘yan bindigar suka aukawa kauyen Ruwan Godiya a karamar hukumar Faskari, inda suka kashe mutane takwas tare da jikkata mutane da dama.

Yace Rundunar ‘yan sandan jihar da hadin gwiwar sauran jami’an tsaro na aiki tukuru don kawo karshen ayyukan ta’addanci a jihar.
SP Gambo Isah ya kuma koka kan karancin kayayyakin aiki, da kuma isassun ma’aikata don cimma nasarar da suke yi da ‘yan ta’adda.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv

Now Streaming

Archives