Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labaran Wasanni

‘Yan wasan PSG uku sun kamu da Coronavirus

Published

on

Kungiyar kwallon kafa ta Paris Saint-Germain ta tabbatar da samun ‘yan wasan ta guda uku dauke da cutar COVID-19.

Kungiyar ta bayyana haka ne ta cikin wata sanarwa da ta fitar jim kadan bayan karbar sakamakon gwajin da a ka yi wa ‘yan wasan a yau Laraba.

PSG dai a yanzu haka ta na tunkarar wasan da za ta kara da Lens a ranar 10 ga wannan watan na Satumba da muke ciki a gasar Ligue 1 ta kasar Faransa.

Yayin da kungiyar ke tunanin za’a iya kara dage wasan na ta, duk da cewa an taba dage wasan a baya, domin kara ci gaba da gudanar da gwaje-gwajen ga ‘yan wasan na ta.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!