Labaran Wasanni
Georginio Wijnaldum zai maye gurbin Messi a Barcelona
![](https://freedomradionig.com/wp-content/uploads/2020/09/P2019-12-11-Tottenham_Liverpool-21.jpg)
An cimma yarjejeniya tsakanin kungiyar kwallon kafa ta Barcelona da dan wasan tsakiyar Liverpool, Georginio Wijnaldum da kungiyar ke zawarci.
Liverpool ta amince da sayar wa Barcelona dan wasan ta Wijnaldum, a kan kudi kimanin Euro miliyan 15.
Barcelona dai na shirin maye gurbin Lionel Messi da Georginio Wijnaldum ya a yayin da dan wasa Messi ke kokarin komawa Manchester City.
You must be logged in to post a comment Login