Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Kiwon Lafiya

Ya kamata masu cutar Sikila su kauce wa abinda zai janyo wa  lafiyarsu barazana- Dr. Auwal Barodo

Published

on

Kwararren likitan nan na sasehn kula da cutukan da suka shafi jini a Asibitin kwararru na Murtala Muhammad da ke nan Kano Dr. Auwal Barodo ya bukaci masu lalurar amosanin jini watau Sikila da su kula da lafiyar su tare kauce wa duk abinda ka iya tayar musu da ciwon a wannan lokaci na Azumin Ramadana.

Ga rahoton Zahra’u Sani Abdullahi kan yadda masu lalurar za su yi Azumi.

Danna alamar Play don jin wannan rahoto.

https://freedomradionig.com/wp-content/uploads/2023/04/AZUMI-SICKLER.mp3?_=1

 

Rahoton: Zahra’u Sani Abdullahi

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!