Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Kiwon Lafiya

Kalubalen da masu dauke da cutukan Ulcer da Diabetes ke shiga lokacin Azumi

Published

on

Wani kwararren likita a asibitin koyarwa na Aminu da ke jihar  kano, Dakta Isah Sadiq, ya ce masu fama da larurar gyambon ciki watau Ulcer da Kuma cutar Siga Diabetes, na shiga mawuyacin hali sakamakon rashin samun abinci a kan lokaci da yawan cin abincin da ke maiko a lokacin Azumi.

Likitan, ya bayyana hakan a zantawar sa da Freedom Rediyo, yana mai Karin haske kan hanyoyin da ya kamata wadancan rukunen mutane su bi, don kiyaye lafiyarsu musammam a watan da muke ciki na Ramadan.

Latsa alamar Play domin sauraron tattaunawar tasu

https://freedomradionig.com/wp-content/uploads/2023/04/RAMADAN-CIMAKA-AN-TASHI-LAFIYA-03-04-2023-ED.mp3?_=1

 

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!