Connect with us

Labarai

Yanzu-yanzu: Ɗan majalisar tarayya mai wakiltar Gwaram ya rasu

Published

on

Ɗan majalisar tarayya mai wakiltar ƙaramar hukumar Gwaram a jihar Jigawa Alhaji Yuguda Hassan Kila ya rasu.

Ɗan majalisar tarayya mai wakiltar ƙananan hukumomin Ƙunci da Tsanyawa a Kano ne ya sanar da rasuwar ta shafinsa na Facebook.

Innalillahi wa’inna aihi rajiun, Allahu Akbar Allahu Akbar, Allahu Akbar.
This is to announce the death of Hon Alh…

Posted by Engr Sani Bala on Thursday, 4 March 2021

 

Ƙarin bayani zai zo nan gaba.

Muna addu’ar Allah ya gafarta masa.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!