Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Yanzu-yanzu: Sarkin Rano ya rasu

Published

on

Innalillahi Wa’inna Ilaihi Raji’un

Allah ya yiwa maimartaba Sarkin Rano Alhaji Tafida Abubakar Ila rasuwa yanzu-yanzu a asibitin Nassarawa dake nan Kano.

Dan majalisar tarayya mai wakiltar kananan hukumomin Rano da Bunkure Alhaji Kabiru Alhassan Rurum ya shaidawa Freedom Radi cewa sarkin Rano ya rasu yana da shekaru 74.

Marigayin sarkin Rano ya bara ‘yaya 17 maza 12 mata 5.

Sannan ya rasu ya bar matansa biyu.

 

Za ayi jana’izar sa nan ba da jimawa ba a garin na Rano.

 

Freedom Radio na addu’ar Allah ya gafarta masa ya sanya aljannah makoma.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!