Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Yanzu-yanzu: An sauya lokacin jana’izar Mai Babban Ɗaki a gobe Litinin

Published

on

KARIN BAYANI AKAN LOKACIN JANA’IZAR MAI BABBAN DAKI

Dangane da sanarwa data gabata a game da lokacin jana’izar marigayiya Mai Babban Dakin Kano, an sami karin bayani:

  1. Saboda sha’anin tafiyar kasa da kasa a yanayin da ake ciki, an sami chanji lokacin isowar jirgin da yake dauke da marigayiyar, daga daren yau Lahadi zuwa gobe Litinin idan Allah Ya kaimu.
  2. Saboda haka lokacin da za ayi sallar jana’izar shima ya chanja daga karfe goma sha daya na safe da aka sanar da farko, har sai wani lokaci a goben.
  3. Da fatan Allah Yasa jinkirin alkhairi ne.
  4. Allah Ya jikanta, Ya jikan magabatan mu, da kuma duk sauran Musulmi.
  5. Za a sanar da sabon lokacin jana’izar idan an sake tantancewa.

(Sanarwa daga)
Abbas M. Dalhatu
‘Yan ‘Dakan Kano

A madadin: Madakin Kano

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!