Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Yanzu-yanzu: Buhari ya sanya hannu kan dokar kwarya-kwaryar karin kasafin kudin bana

Published

on

Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya sanya hannu kan dokar karin kwarya-kwaryar kasafin kudi ta 2021.

Kwarya-kwaryar kasafin da yawan su ya kai sama da naira biliyan dari tara da tamanin da biyu.

Babban mataimaki na musamman ga shugaban kasa kan al’amuran majalisar wakilai, Umar Ibrahim el-Yakub ne ya bayyana hakan ga manema labarai na fadar shugaban kasa.

El-Yakub, sabuwar dokar da aka sanyawa hannu za ta fi mayar da hankali kan samar da kudaden da za a inganta ayyukan tsaro da kuma harkokin kiwon lafiya.

 

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!