Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Yanzu Yanzu: ‘Dan ‘Dahiru Mangal ya rasu sakamakon hatsarin babur

Published

on

 

Daya daga cikin ‘ya’yan fitaccen attajirin nan da ke jihar Katsina Alhaji Dahiru Mangal wato Nura Dahiru Mangal ya rasu sanadiyar hatsari da ya yi a yau laraba 03 ga watan Maris.

Rahotanni sun ce Nura wanda ya ke da shaidar karatun Digiri na biyu wato Master Degree a jami’ar London ya rasu ne sanadiyar hatsarin da ya yi lokacin da ya ke tuka babur din tsere wato power bike akan hanyar Dutsinma zuwa Katsina.

Jaridar Solacebase ta ruwaito cewa, a gobe alhamis ake sa ran za a gudanar da jana’izarsa a gidan mahaifinsa da ke garin Katsina da misalin karfe goma na safe.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!