Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Yanzu-yanzu: Ganduje ya kori Salihu Yakasai

Published

on

Gwamnan Kano Dr. Abdullahi Umar Ganduje ya kori mai taimaka masa kan yaɗa labarai Salihu Tanko Yakasai.

Hakan na cikin sanarwar da Kwamishinan yaɗa labarai na jiha Malam Muhammad Garba ya fitar.

Sanarwar ta ce, an ɗauki wannan mataki ne sakamakon ci gaba kausasan kalamai da ke haifar cece-kuce da ya ke kan Gwamnatin tarayya da jam’iyyar APC.

Hakan na zuwa ne kwana guda bayan da Salihu ya ce Gwamnatin APC ta gaza wajen samar da tsaro.

Dangin Salihun sun yi zargin hukumar tsaron farin kaya ta tsare Salihun tun a ranar juma’a, sai dai shugaban hukumar shiyyar Kano ya ce, ba shi da masaniya a kai.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!