Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Za a fara hukunta ƴan Nijar da ke barace-barace a ƙasashen waje

Published

on

Gwamnatin jamhuriyyar Nijar ta ce, zata fara hukunta ƴan ƙasar da ke fita ƙasashen ƙetare suna yin barace-barace da ƙananan yara.

Ministan jin ƙai da walwalar jama’a na ƙasar Malam Lawan Magaji ya bayyana hakan a wata hira da manema labarai.

Ya ce, Gwamnati ba zata lamunci abin da wasu ƴan ƙasar keyi ba, na zubda ƙimarta a idon duniya.

Ministan jin ƙan ya ce, tuni aka fara ɗaukar matakin farko na wayar da kai tare da gargaɗi ga ƴan ƙasar da ke aikata wannan ta’ada.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!