Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Za’a a hana sha da sayar da barasa a Zaria

Published

on

An samu tashin hankula da fargaba a Sabon garin Zaria dake jihar Kaduna a jiya alhamis bayan da gwamnatin jihar ta ce zata gabatar da wani kudiri da zai hana sha tare da sayar da barasa.

 

Jin wannan kudiri na gwamnati hakan ya faru ne a karamar hukumar  Sabon garin ya kawo fargaba ga a’lumma.

 

Sabon garin dai yanki ne da ke dauke da al’umomi da dama, tare da yawan otel-otel da masu sayar da barasa.

 

Jin haka ke da wuya sai masu harkar otel-otel ta hannun lauyansu Mr Daniel Peter ya ce kananan hukumomi a Najeriya na da ‘yancin bada umarnin hana sha tare da sayar da barasa, inda yake cewa gwamnati bata da hurumin hana sayar ko shan da barasa.

 

Ya kara da cewa a cikin kudirin a sashi na 5 da 6 ya bayyana karara cewar ya hana sha da sayar da barasa.

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!