Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labaran Wasanni

Za’a fara gasar wasannin motsa jiki ta makarantun sakandare a Najeriya

Published

on

A ƙalla makarantun Sakandire na gwamnati da masu zaman kansu 377 ne suka shiga wata  gasa wacce wani banki ya san yawa makarantun  sakandare na gwamnati da masu zaman kansu a fadin Tarayyar kasar nan, da jihar  Delta za ta karbi bakunci.

Gasar wacce za’a fara a yau Alhamis 30 ga watan Satumbar shekarar 2021, gasa ce wacce bankin ya ke sawa a duk shekara ga makarantun.

A nasaran ministan matasa da wasanni sunday Dare zai kasance a wajen bikin bude gasar kana shugaban hukumar kwallon kafa ta kasa Amaju Pinnick zai halarci bikin bude gasar.

Kwamitin gudanar da gasar ya ce ya shirya tsab domin fara wasan a gobe.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!