Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labaran Wasanni

Topa Premier: FC Sheshe ta doke Mazugal Babes da ci 1-0

Published

on

Kungiyar kwallon kafa ta FC Sheshe dake nan jihar Kano, ta yi nasarar doke Mazugal Babes da ci 1-0 a gasar Topa Frimiya ta jihar Kano.

Wasan dai shine na farko a kakar wasanni ta shekarar 2021/2022.

An gudanar da wasan a ranar Laraba 29 ga watan Satumbar 2021 a filin wasa na Sani Abacha da ke unguwar Kofar Mata a nan Kano.

Dan wasan kungiyar Mazugal Babes ne dai ya zura kwallo a ragarsu wato (Owngoal) a minti na 76 da wasan.

Za a ci gaba da gasar dai kamar yadda aka tsara jadawalinta tunda fari.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!