Labarai
Kotun ɗaukaka ƙara ta sanar da ranar yanke hukuncin kujerar gwamnan Kano
Kotun daukaka kara ta sanya Ranar juma’a 17 ga watan Nuwamba, 2023 da karfe gome na safe a matsayin rana da lokacin da zata yanke hukunci a kan zaben Kano
Inda kotun zata yanke hukunci gwamnan kano tsakanin Abba Kabir Yusuf ko Nasiru Yusuf Gawuna
Wannan bayani na kunshe cikin sakon da kotun ta turawa lauyoyin bangarorin a yau Alhamis.
You must be logged in to post a comment Login