Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Zabe : Yadda INEC ta dage zaben cike gurbi a Najeriya

Published

on

Hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa INEC ta dage zaben cike gurbi na ‘yan majalisar dattijai guda 6 da ma sauran zabukan da ta shirya gudanarwa a cikin Jihohi 11 na kasar nan.

Daraktan sashen wayar da kan jam’a Festus Okoye ne ya sanar da hakan ta cikin wata sanarwa da ya fitar jiya.

Sanarwar ta kara da cewa an dakatar da zabukan da aka shirya gudanarwa a ranar 30 ga wannan wata na oktoba da muke ciki ne, sakamakon matsalolin tsaro da kasar nan ke fuskanta a halin yanzu.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!