Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Zaben Edo : Kwamishinoni 3 sun ajiye aiki gabanin zaben jihar

Published

on

An sake samun wani kwamishina a gwamnatin Godwin Obaseki da ya ajiye aikin sa wanda ya sanaya kawo yanzu kwamishinoni 3 ke nan sun mika takardar barin aiki a jihar.

Kwamishinan kula da ma’adanai da iskar gas ya mika takaradar barin aikin sa ne a ya yin da ya rage kwanaki 10 da a gudanar da zaben gwamna na jihar.

Mr Joseph Ikpea ya ajiye aikin sa ne sakamakon mazabar sa ta Ubaija dake karamar hukumar Esan ta kudu sun sauya sheka zuwa jam’yyar APC mai mulki  a don haka ya ce ya zama wajibi ya koma jam’iyyar.

Sauran kwamishinonin da suka ajiye aikin su, sun hada da na muhalli da kuma na dorewar cigaban muradun jihar.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!