Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Yadda Buhari ya kaddamar da kwamitin bunkasa Najeriya

Published

on

Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya kafa kwamitin  bunkasa Najeriya da na nan da shekaru 30 da aka yi lakabi da Agenda 2050.

Ana sa ran wannan Agendar ta 2050 zai samarwa ‘yan ƙasa ayyukan yi na  fiye da mutune miliyan 100 daga talauci sakamakon hasashen da Bankin Duniya ya yi  cewa, idan ana tafiya hakan nan da shekara ta 2040 yawan ‘yan Najeriya zai kai miliyan 400.

Shugaban kasa Muhammadu Buhari a ya yin kaddamar da kwamitin ya bayyana cewar, kwamitin zai fitar tsare-tsare  wajen ciyar da kasar nan gaba.

Buhari zai dakatar da yajin aikin likitoci a Najeriya

Bashir Sanata ya soki Buhari kan mawuyacin halin da ‘yan Najeriya ke ciki

Kwamitin wanda Mr Ated Peterside zai jaogranta ya yin da ministan kudi da tsare-tsare Hajiya Zainab Ahmed sai kuma gwamnoni guda daya daga shiyoyin kasar nan guda 6.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!