Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Kasuwanci

Za mu hukunta masu sayar da jabun Taki- KASCO

Published

on

Mataimakin shugaban hukumar Kasco a Kano Aminu Mai Famfo ya ce ‘zasu hukunta duk wanda aka kama jabin mazubin taki na hukumar da nufin sai da gurbatace taki’.

Aminu Mai Famfo ya bayyana hakane yayin zantawarsa da Freedom radiyo.

Mai Famfo ya kara da cewa ‘yan kasuwa na amfani da mazubin hukumar, inda suke sai da taki mara kyau da suka hadashi da toka, ko kuma wani sadari wanda hakan ke jawowa manoma asara’.

Mai famfo yayi kira ga manoma da su guji sayan taki a wasu wuraren matuƙar wanda ba a hukumar Kasco ba.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!