Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labaran Wasanni

Zamu ware fam miliyan 200 don siyasan Mbappe – Florentino Perez

Published

on

Kungiyar kwallon kafa ta Real Madrid ta ce za ta sake mika tayin kudi fam miliyan 200 domin siyan dan wasa Kylian Mbappe daga  Paris Saint-Germain kamar yadda shugabanta   Florentino Perez ya tabbatar. 

Dan kasar Faransa Mbappe dai na da ragowar kwantaragin shekara daya a PSG da har kawo yanzu bai sabunta kwantaraginsa ba.

Da ya ke ganawa da jaridar  Marca, Prez ya ce mun shirya siyan dan wasan mai kyau da hazaka, amma kuma akalla mun ware kudi da ya kai Fam miliyan 200 domin siyan dan wasan,”

Kungiyar Real Madrid dai tuni hankalinta ya karkata akan siyan dan wasa   Mbappe akakar wasanni mai zuwa daga  PSG da kawo yanzu ya zura kwallaye 7 da taimakawa aka zura kwallo  11 a wasanni  16 da ya buga a kungiyar akakar wasannin da muke ciki.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!