Connect with us

Labarai

Zamu yi amfani da na’ura don rage afkuwar hadurra-Ganduje

Published

on

Gwamnatin jihar Kano ta bullo da tsarin duba ababen hawa ta hanyar amfani da na’ura don rage yawan aukuwar hadari.

Gwamna Abdullahi Umar Ganduje, ne ya bayyana hakan yayin rufe taron masu ruwa da tsaki kan harkokin sufuri, karo na 16 da ya gudana jiya a Kano.

Ganduje, wanda ya samu wakilcin mataimakinsa, Alhaji Nasiru Yusuf Gawuna, ya ce an dauki sabon tsarin duba ababen hawa ne don tabbatar da tsaron masu amfani da su.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a Reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Freedom Radio Dutse 99.5 FM Dala FM Kano 88.5

Now Streaming

Archives

Copyright © 2019. Freedom Radio Group. All Rights Reserved.

error: Content is protected !!