Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

An kama ‘yan leken asiri a jihar Katsina

Published

on

Rundunar ‘yan sandan jihar Katsina ta kama wasu mutane biyu da ake zargin masu bada bayanan sirri ne ga ‘yan bindiga.

Mai Magana da yawun rundunar, SP Gambo Isah, ne ya bayyana hakan ta cikin wata sanarwa da ya fitar a jiya.

SP Gambo, ya ce wadanda ake zargin, sune Bilyaminu Ma’aruf mai shekaru 35, da Sani Umaru mai shekaru 40.

Wadanda ake zargin sun bada tabbacin cewa sun kitsa garkuwa da mutane da dama a yankin Dutsin-ma ciki har da na Amina Usman, mai shekaru 20, da aka biya naira dubu 900.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!