Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labaran Freedom

Zamuyi aiki kafada da kafada da ma’aikata Shari’a-Abba El Mustapha

Published

on

Hukumar tace Fina-finai da Dab’i ta Jahar Kano ta shirya tsaf domin Hada hanu da Hukumar Shari’a ta Kano dan tsaftace harkar Fina-finai tare da kawo cigaba a masana’antar kannywood.

Shugaban Hukumar tace Fina-finan ne ya bayyana haka yayin wata ziyarar kulla alaka a tsakankanin hukumomin Biyu.

Alhaji Abba El-mustapha yace hakika kulla wannan alaka zai taimakawa Hukumar Sa cimma Nasarorin datasa agaba.

Ya kuma nemi hukumar ta Shari’a da ta cigaba da bashi shawara a dukkan ayyukansa

Hukumar ta tace Fina-finai domin yayi Nasara.

Shima anasa Jawabin Shugaban Hukumar shari’ar na rikon kwarya Dr. Gwani Yusha’u Abdullahi Bichi cewa yayi ‘kofar su abude take domin bayar da dukkan shawarwarin da zasu taimaki Hukumar ta tace Fina-finai.

Shugaban Hukumar Shari’ar yakuma nuna farin cikin su dangane da ziyarar da Alh. Abba El-mustapha ya kawo musu a matsayin sabon Shugaban Hukumar tace Fina-finai da Dab’i ta Jahar Kano.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!