Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Zan hada hannu da sauran jami’an tsaro don shawo kan matsalar tsaron a Nijeriya- Air Vice Marshal Hassan

Published

on

Sabon babban hafsan sojin saman Nijeriya Air Vice Marshal Hassan Abubakar ya ce zai bi sahun wasu daga magabatansa domin ciyar da ayyukan rundunar gaba.

Air Vice Marshal Hassan Abubakar ya bayyana hakan ne jiya Alhamis yayin da yake shiga ofishinsa don fara gudanar da ayyukan sa a matsayin sabon babban hafsan sojin saman.

Air Vice Marshal Hassan ya kuma ce ‘rundunar zata hada gwaiwa da sauran takwarorinta domin shawo kan matsalar tsaro data ki ci taki cinyewa’.

Ya ce ‘a tsawon wa’adin da zai shafe akan mukamin zai fi maida hankali ne wajen kawo karshen ayyukan ta’addanci da suka mamaye wasu yankunan kasarnan’.

Rahoton: Mukhtar Abdullahi Birnin Kudu

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!