

Bayanai daga jihar Neja da ke arewa ta tsakiyar Najeriya na cewa wasu ƴanbindiga sun kai hari jihar, inda suka kashe sama da mutum 30 tare...
Mutane 20 sun rasu yayin da aka ceto 13 da sakamakon kifewar wani jirgin ruwa da ya tashi daga Adiyani a Karamar Hukumar Guri ta Jihar...
Kungiyar Matasa ta Arewacin kasar nan NYCN ta bukaci hukumomin tsaro da su haramta tare da samar da dokoki kan hana biyan kuɗin fansa ga masu...
Babban Bankin kasar nan, CBN, ya sanar da cewa ƙasar nan ta samu rarar kuɗaɗen mu’amalar kasuwanci da ƙasashen waje da ya kai dala biliyan 4...
Gwamnan Jihar Neja Mohammed Umar Bago, ya amince da sake buɗe dukkan makarantun gwamnati da masu zaman kansu a faɗin jihar, bayan an ceto daliban ma’aikatar...
Wani jirgin sama marar matuki na rundunar sojin saman kasar nan ya fadi a dajin Zangata, da ke karamar hukumar Kontagora a Jihar Neja. Rahotanni...
Rahotannin da ke cewa Gwamnan Jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, zai fice daga jam’iyyar NNPP zuwa jam’iyyar APC an dage shi, kamar yadda jaridar PlatinumPost ta...
Shugaban kasar Amurka, Donald Trump ya ce ƙasarsa ta ƙaddamar da wani ”mummunan hari kan Venezuela” tare da “kama shugaban ƙasar, Nicolas Maduro” da matarsa. ...
Babban Bankin kasar nan, CBN, ya sanar da cewa ƙasar nan ta samu rarar kuɗaɗen mu’amalar kasuwanci da ƙasashen waje da ya kai dala biliyan 4...
Tsohon ɗan takarar shugaban ƙasa a kasar nan a Jam’iyyar Labour, Peter Obi kuma jigo a jam’iyyar ADC ya ce babu ƙasar da ke samun cigaban...