

Gwamnatin Jihar Kano ta sanar da fara karɓar buƙatun neman tsirran bishiyoyi a ƙarƙashin shirin dasa bishiyoyi miliyan 10, wanda ke da nufin yaƙi da hamada,...
Rundunar ‘Yan Sandan Jihar Kaduna ta kama mutane 12 da ake zargi da garkuwa da mutane tare da kwato bindigogi kirar AK-47 da miyagun kwayoyi a...
Gwamnatin Jihar Katsina ta haramta saye, sayarwa, jigila da ajiye man fetur a jarkoki a fadin jihar tare da rufe sana’ar POS da wuraren cajin waya...
Babbar Kotun Tarayya da ke Abuja, ta umarci hukumar zaɓe ta Najeriya INEC da ta soke rajistar jam’iyyu biyar da suka haɗa da African Democratic Congress...
Jam’iyyar NDC ta zabi Mustapha Rabi’u Kwankwaso a matsayin dan takarar mataimakin gwamnan Kano. Shugaban kungiyar Kwankwasiyya Scholars Dr. Mansur Hassan Kumbotso ne ya tabbatar...
Kungiyar kwallon kafa ta Kano Pillars ta musanta wasu zarge-zargen da ake yaɗawa a kafafen sada zumunta dangane da jagororin tawagar. A cewar ƙungiyar wasu marasa...
Gwamnatin Kano ta bayyana gobe Talata daya ga watan Muharram Hijira ta 1448 a matsayin ranar hutu ga ma’aikata. Hakan na cikin sanarwar da Daraktar ayyuka...
Hukumar Hisbah ta Jihar Kano ta bayyana cewa duk wanda zai ci gajiyar shirin auren gata da gwamnatin jihar ke shirin gudanarwa, ba zai iya raba...
Jami’an tsaro na haɗin gwiwa sun ƙara kaimi wajen yaƙi da ’yan bindiga a ƙaramar hukumar Borgu da ke Jihar Neja, bayan samun rahotannin cewa masu...
Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar, ya ce mutuwar tsohon Janar din soja, Major General Abubakar Rabe, a hannun masu garkuwa da mutane na nuna yadda...