

Gwamnatin jihar Kano ta bayar da umarnin gina sabuwar cibiyar killace matasan da aka kama da laifukan Tu’ammali da miyagun ƙwayoyi da kuma aikata ayyukan Daba...
Hukumar kula da shara da tsaftar muhalli ta Kano, REMASAB, ta gudanar da aikin tsaftar muhalli a harabar Cibiyar horar da jami’an tsaro da ke ƙaramar...
Gwamnatin jihar Kano ta ce ana sa ran za ta fara faɗaɗa rarraba ruwan sha ga al’ummomin jihar cikin mako guda, yayin da ake kammala aikin...
Gwamnatin Jihar Zamfara ta amince da ƙarin albashin ma’aikatan lafiya da kashi casa’in da biyar cikin ɗari. Sabon tsarin albashin ya fara aiki tun daga...
Hukumar Kula da Yanayi ta Najeriya NiMet, ta yi hasashen samun tsawa da Iska hadi da ruwan sama mai karfi a sassan kasar nan daga yau...
Hukumar Kula da Harkokin Ruwa ta Najeriya NIHSA, ta yi gargadin cewa akwai yuwuwar a samu ambaliyar ruwa a yankuna sama da dubu Takwas da ke...
Gwamnatin Tarayya ta ce, daga ranar 1 ga watan Oktoba mai kama wa za a samu saukin kudin sufuri a fadin Najeriya. A wannan lokaci...
Hukumar Tsaro ta NSCDC ta kama tare da tsare karin jami’ai uku bisa zargin su da hannu a mutuwar wasu masu hakar ma’adinai ba bisa ka’ida...
Jam’iyyar APC ta buƙaci tsohon mataimakin shugaban ƙasa, Atiku Abubakar, ya yi cikakken bayani kan yadda yake shirin aiwatar da abin da ya kira “tallafin samar...
Mataimakin Shugaban Ƙasar Najeriya, Kashim Shettima, ya ce Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya umarce shi da jagorantar tawagar Najeriya zuwa babban taron Majalisar Ɗinkin Duniya (UNGA)...