

Tsohon mataimakin shugaban Najeriya, Atiku Abubakar, ya buƙaci Shugaba Bola Tinubu ya bayyana dalilin da ya sa bai halarci babban taron Majalisar Ɗinkin Duniya (UNGA) ba...
Hukumar Tsaron Fararen Hula ta kas, NSCDC ta kama tare da tsare karin jami’ai uku bisa zargin hannu a mutuwar wasu masu hakar ma’adinai ba bisa...
Hukumar kula da aikin hajji ta kasa NAHCON, ta ce saura kwanaki bakwai kacal kafin rufe rajistar masu niyyar zuwa aikin Hajjin shekarar 2027. Hukumar ta...
Rundunar sojin kasar nan, ta ceto mutane sittin da shida da aka yi garkuwa da su, tare da hallaka ’yan ta’adda da dama a wasu hare-haren...
A cikin duniyar kafafen sada zumunta da ke sauya yadda mutane ke sadarwa, samun suna da kuma gina sahihiyar alama ta kanka ba abu ne da...
Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta sanar da taƙaita zirga-zirga a ƙaramar hukumar Dawakin Kudu, yayin da ake gudanar da zaɓen cike gurbin Majalisar Dokokin jihar...
Dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar ADC a zaben 2027, Atiku Abubakar ya bukaci shugaba Bola Ahmed Tinubu da ya dauki matakin gaggawa wajen rage farashin...
Gwamnatin tarayya ta dakatar da wasu jami’an rundunar tsaron farar hula wato “civil defence” ashirin, bisa zargin hannu a mutuwar mutane 37 a jihar Neja. ...
Gwamnan Jihar Neja, Umaru Bago ya ayyana dokar hana fita ta tsawon sa’o’i 24 a Minna, babban birnin jihar, bayan rahoton tashin hankali a wasu sassan...
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya umarci a gudanar da cikakken bincike kan mutuwar mutane 37 da ake zargi da hakar ma’adinai ba bisa ka’ida ba,...