

Gwamnatin Jihar Kano ta Mika takardun Filaye ga masu Gidaje da Kangwaye da filaye a karkashin Layin kamfanin dakon lantarki na TCN a unguwannin Sharada da...
Dakarun sojin Najeriya, sun kama mutane huɗu da ake zargin ƴan Boko Haram ne bayan wani kwanton ɓauna da suka yi a Karamar Hukumar Gujba ta...
Hukumar dakile yaduwar cutuka ta Najeriya NCDC, ta ce, matafiya da ke shigowa kasar daga kasashen da ake fama da barkewar cutar Ebola, na iya fuskantar...
Rundunar Sojin Najeriya ta karbar ’yan ta’adda 11 da suka miƙa wuya. Bayanin hakan na kunshe a cikin sanarwar da Muƙaddashin Jami’in Yaɗa Labaran Operation...
Gwamnatin Jihar Kaduna ta ayyana ranar 24 ga watannan da mu ke ciki a matsayin ranar karshe da maniyyatan jihar za su kammala biyan kudin aikin...
Tsohon dan majalisar wakilai Sha’aban Ibrahim Sharada, ya shigar da kara a Babbar kotun tarayya da ke Abuja, ya na neman a amince da shi a...
Kwamitin yakin neman zaɓen jam’iyyar APC ya nemi Peter Obi, tsohon gwamnan Anambra kuma ɗan takarar shugaban ƙasa na NDC a 2027, da ya janye daga...
Gwamnatin Tarayya ta ce, ba ta da shirin yin ƙarin kuɗin wutar lantarki, duk da kalubalen da ke addabar fannin samar da wutar lantarki a kasar...
Ma’aikatar Ilimi ta Najeriya, ta sanar da yin watsi da ƙungiyar iyayen ɗaliban Unity Colleges tare da cewa, ƙungiyar ba ta wakiltar ƙungiyoyin iyaye da malamai...
Kamfanin Nestlé Milo tare da haɗin gwiwar tsohon Kyaftin din Ƙungiyar Ƙwallon Kafa ta Najeriya ta Super Eagles, Ahmed Musa, sun shirya gasar ƙwallon ƙafa ta...