Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Ƴan bindiga sun sake yin garkuwa da mutane a Kaduna

Published

on

Wasu gungun ƴan bindiga, sun ƙara sace mutane sittin da ɗaya a yankin ƙaramar hukumar Kajuru ta jihar Kaduna.

Rahotonni sun bayyana cewa, ƴan bindigar sun kai harin ne garin Buda ranar Litinin ɗin makon nan da daddare inda suka buɗa wuta, kamar yadda wasu mazauna yankin suka shaida wa manema labarai.

BBC ta ruwaito cewa, sai dai babu wata sanarwa daga hukumomin jihar da kuma jami’an rundunar ƴan sandan jihar kan tabbatar da kai harin.

Haka kuma wasu mazauna yankin sun ce, ƴanbindigar sun yi wa garin ƙawanya ne da misalin karfe 11:30 na dare tare da riƙa yin harbin kan mai uwa da wabi.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!