Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Ƴan Sanda sun hana ƴan Jarida shiga kotu don ɗauko hukuncin Abba da Gawuna

Published

on

Jami’an rundunar Ƴan Sandan jihar Kano, sun hana Manema labarai shiga harabar Kotun Sauraron Ƙararrakin zaɓe ta Kano domin shaida hukuncin da Kotun za ta yanke a shari’ar da ake yi tsakanin Injiniya Abba Kabir Yusuf na Jam’iyyar NNPP da Alhaji Nasiru Yusuf Gawuna na jam’iyyar APC.

Duk da Asubancin da ƴan jarida suka yi wajen halartar harabar kotun, sai dai jami’an ƴan sandan sun yi ƙememe tare da hana su shiga.

Haka kuma, Ƴan sandan sun koro wakilan kafafen yaɗa labarai da dama zuwa can nesa da Kotun.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!