Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Ƴan sanda sun kama Lauyan bogi a Zamfara

Published

on

Rundunar ƴan sandan jihar Zamfara ta kama wasu mutane da ake zargi da aikata laifuka, ciki harda wani lauya da ya yi Sojan Gona.

Mai magana da yawun rundunar SP Muhammad Shehu ne ya bayyana haka ga manema labarai.

SP. Shehu ya ce, sun sami korafi daga kungiyar Lauyoyin jihar kan wani mai suna Chukwuka Jude a babbar Kotun shariar Muslinci ta Gusau dauke da shaida dake nuna shi lauya ne.

Hakan yasa wanda ake zargin ya buƙaci wani mutum ya bashi dubu ɗari don ya tsaya masa a kan shariarsa, a nan ne kuma dubunsa ta cika.

Rundunar ta kama wasu mutane tara da ake zargi da kai hari kasuwar garin Tsafe.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!