Connect with us

Labaran Wasanni

Ɗan wasa Lokosa na shirin komawa taka leda a Norway

Published

on

Ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Simba FC, na kan tattaunawa da tawagar Stromsgodset FC ta ƙasar Norway don cimma matsayar komawar ɗan wasan gaba Junior Lokosa.

Lokosa tsohon ɗan wasan Esperance da Kano Pillars, da tawagar Super Eagles ta Najeriya.

Ya koma tawagar ta Simba SC, da ke ƙasar Tanzania a farkon watan Fabrairu bayan katse Kwantiragin sa da tsohuwar ƙungiyar sa ta Esperance tayi a baya.

Yanzu haka shugabar kungiyar, Barbara Gonzalez, na tattaunawa da Stromsgodset kan Kudi Euro Dubu Ɗari Biyu, da ƙungiyar ke son a biya ta kafin siyar da ɗan wasan.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a Reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Freedom Radio Dutse 99.5 FM Dala FM Kano 88.5

Now Streaming

Archives

Copyright © 2019. Freedom Radio Group. All Rights Reserved.

error: Content is protected !!