Connect with us

Labarai

Ƙungiyar Liverpool ta ɗauki ɗan wasan RB Leipzig Ibrahima Konate

Published

on

Ƙungiyar kwallon ƙafa ta Liverpool ta cimma yarjejeniyar ɗaukar ɗan wasan baya na ƙungiyar kwallon ƙafa ta RB Leipzig, Ibrahim Konate.

Ƙungiyar ta sanar da labarin ne a shafinta na intanet.

 

Dan wasan mai shekaru 22 kwantiraginsa za ta fara aiki ne daga ranar 1 ga watan jibi na Yuli.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!