Connect with us

Labaran Wasanni

Champions League: Neymar ba zai bugawa kungiyar sa ta PSG wasan da za ta yi da RB-Leipzig ba

Published

on

Dan wasan gaban kungiyar kwallon kafa ta Paris Saint-Germain Neymar ba zai buga wasan da kungiyar sa za ta yi ba da RB-Leipzig ba, a gasar cin kofin zakarun Turai ta Champions League.

Wasan da zai gudana yau Talata 19 ga watan Oktobar 2021.

Hakan na cikin wata sanarwa da kungiyar ta fitar jiya dake cewa, Neymar na fama da rauni a jikinsa tun bayan da ya dawo daga bugawa kasar sa wasa.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a Reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Freedom Radio Dutse 99.5 FM Dala FM Kano 88.5

Now Streaming

Archives

Copyright © 2019. Freedom Radio Group. All Rights Reserved.

error: Content is protected !!