Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Bidiyo

Ƴan siyasa ne za su fi cutuwa da sabon tsarin CBN – Sarki Sanusi II

Published

on

Ƴan siyasa ne za su fi cutuwa da sabon tsarin CBN - Sarki Sanusi II

Sarkin Kano na 14 Malam Muhammadu Sanusi II ya ce, yan siyasa ne za su fi shan wahalar sabon tsarin CBN na rage yawan kuɗin da za a iya cira daga banki.

Muhammadu Sanusi II ya ce, yan siyasa suke amfani da kudi a hannu wajen rabawa jami’an tsaro da yan banga don a yi magudin zabe.

Ku kalli cikakken bayanin nasa a nan.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!