Hukumar EFCC mai yaki da cin hanci da rashawa ta zargi tsohon babban daraktan hukumar bada agajin gaggawa ta kasa NEMA da wasu daraktoci 6 na...
Wani kwararren likita a nan Kano Farfesa Auwalu Umar Gajida ya bukaci mutane da su rika yin hanzarin zuwa Asibiti da zarar sun ji wani sauyi...